Ƙarin Bayani
b BAYANI A KAN HOTUNA: Wani mutumin da ya yi shekaru da yawa da mutuwa ya tashi a lokacin sarautar Yesu na shekara dubu. Wani ɗan’uwa da ya tsira a Armageddon yana farin cikin koyar da mutumin abubuwan da yake bukatar yi don ya amfana daga fansar Yesu.