Ƙarin Bayani
c BAYANI A KAN HOTUNA: Wani ɗan’uwa yana gaya wa shugabansa cewa akwai ranakun da ba zai iya yin ƙarin ayyuka ba. Ya ce yana yin ayyukan ibada da yamma a waɗannan ranakun. Amma idan ana bukatar ya yi ƙarin ayyuka a wasu ranaku dabam, zai amince ya yi.