Ƙarin Bayani
a Littafin nan The Finished Mystery ne littafi na bakwai na kundin nan Studies in the Scriptures. Littafin nan The Finished Mystery da ke da laƙabin nan “ZG” ne Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Maris, 1918. Harufan nan “Z” tana nufin mujallar Zion’s Watch Tower, “G” kuma tana nufin bakwai, wato littafi na bakwai.