Ƙarin Bayani
a Ka tabbata cewa Jehobah ne ke yi wa ƙungiyarsa ja-goranci a yau? A wannan talifin, za mu tattauna yadda Jehobah ya yi wa Kiristoci a ƙarni na farko ja-goranci da yadda yake wa bayinsa hakan a yau.