Ƙarin Bayani
c BAYANI A KAN HOTUNA: Bayan wata ’yar’uwa majagaba ta kalli bidiyoyi kuma ta ga ’yan’uwa da suke hidima a ƙasashen da ake bukatar masu shela sosai, hakan ya motsa ta ta yi koyi da su. Daga baya ta cim ma maƙasudinta na yin hidima a inda ake bukatar masu shela sosai.