Ƙarin Bayani
a Littafin Korintiyawa na ɗaya sura 15 ya mai da hankali a kan batun tashin matattu. Me ya sa wannan koyarwar take da muhimmanci a gare mu, kuma me ya sa muke da tabbaci cewa an ta da Yesu daga mutuwa? Za a tattauna wannan tambaya da kuma wasu masu muhimmanci game da tashin matattu.