Ƙarin Bayani
a Yusufu da Naomi da Ruth da wani Balawi da manzo Bitrus sun fuskanci abubuwa da suka sa su sanyin gwiwa. A wannan talifin, za mu tattauna yadda Jehobah ya ta’azantar da su kuma ya ƙarfafa su. Za mu kuma koyi darussa daga labarinsu da kuma yadda Jehobah ya tausaya musu.