Ƙarin Bayani
a Yesu ya ce za a san almajiransa domin irin ƙaunar da suke wa juna. Dukanmu muna ƙoƙarin nuna irin wannan ƙaunar. Ya kamata mu nuna wa ’yan’uwa a ikilisiya ƙauna kamar yadda muke ƙaunar ’yan iyalinmu. Wannan talifin zai taimaka mana mu daɗa nuna wa ’yan’uwa a ikilisiya ƙauna.