Ƙarin Bayani
a Ba kowannenmu ba ne yake da ɗalibin da yake nazari da shi a yanzu ba. Amma, dukanmu za mu iya taimaka wa ɗalibai su cancanci yin baftisma. A wannan talifin, za mu ga yadda kowannenmu zai taimaka wa ɗalibi ya yi hakan.