Ƙarin Bayani a Tun daga 1975, an yi fiye da shekara 20 ana yaƙi a Timor-Leste domin mutanen suna so su sami ’yanci.