Ƙarin Bayani
a Dukanmu muna da matsalolin da muke fuskanta. A yanzu ba za mu iya magance dukansu ba, don haka, muna bukatar mu jimre. Amma ba mu kaɗai ba ne muke jimrewa. Jehobah ma yana jimre abubuwa da yawa. A wannan talifin, za mu tattauna tara daga cikin abubuwan nan. Ƙari ga haka, za mu ga abubuwa masu kyau da suka faru domin Jehobah ya jimre, da kuma yadda za mu iya bin misalinsa.