Ƙarin Bayani
a Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa Jehobah ne Mahalicci. Amma mutane da yawa ba su yarda da hakan ba. Sun gaskata cewa babu wanda ya halicci abubuwa. Idan mun gaskata da Allah da kuma Littafi Mai Tsarki, abin da suke faɗa ba zai sa mu soma shakka ba. A wannan talifin, za mu tattauna yadda za mu yi hakan.