Ƙarin Bayani
c A cikin littafin nan Watch Tower Publications Index, akwai labaran mutane fiye da 60 da suka yi makaranta sosai kuma suka yi imani da wanzuwar Allah. A ƙarƙashin “Science,” ka duba ƙaramin jigon nan “scientists expressing belief in creation.” Za ka iya samun wasu labaran a Research Guide for Jehovah’s Witnesses. A ƙarƙashin “Science and Technology,” sai ka duba “‘Interview’ (Awake! series).”