Ƙarin Bayani
e Muna ƙarfafa ’yan’uwa maza da suka yi baftisma su kafa maƙasudin zama bayi masu hidima da kuma dattawa. Don ka san abubuwan da za ka yi don ka cancanci zama bawa mai hidima ko dattijo, ka duba babi na 5 da 6 na littafin nan Organized to Do Jehovah’s Will.