Ƙarin Bayani
a A wannan talifin, za mu tattauna tsarin bauta ta gaskiya da Yesu ya kafa da kuma yadda mabiyansa a ƙarni na farko suka bi tsarin. Ƙari ga haka, talifin zai ba da tabbaci da ya nuna cewa Shaidun Jehobah suna bin wannan tsari na bauta ta gaskiya a yau.