Ƙarin Bayani
a Wasu shawarwari da muka yanke za su iya taimaka mana mu bauta wa Jehobah da kyau ko kuma su hana mu yin hakan. Sabbin ma’aurata musamman za su bukaci su yanke shawarwari da za su iya shafansu a duk rayuwarsu. Wannan talifin zai taimaka musu su iya yanke shawarwarin da za su sa su yi farin ciki a rayuwa.