Ƙarin Bayani
a Me ake nufi da ƙauna marar canjawa? Su waye ne Jehobah yake nuna wa ƙauna marar canjawa kuma ta yaya suke amfana? Za a ba da amsoshin tambayoyin nan a cikin wannan talifin. Talifin shi ne na farko a cikin talifofi biyu da za su tattauna wannan halin.