Ƙarin Bayani
b BAYANI A KAN HOTUNA: Jehobah yana nuna ƙauna ga dukan ’yan Adam, har da bayinsa. Alamun da ke kan mutane da ke hotunan sun nuna yadda Jehobah yake nuna ƙauna. Abu mafi muhimmanci da ya yi mana shi ne, ya ba da Ɗansa Yesu Kristi don ya mutu a madadin mu.