Ƙarin Bayani
c BAYANI A KAN HOTUNA: Jehobah yana nuna ƙauna marar canjawa a hanya ta musamman ga waɗanda suka zama bayinsa kuma suka ba da gaskiya ga hadayar Yesu. Ƙari ga ƙauna da Jehobah yake nuna wa ’yan Adam gaba ɗaya, Jehobah yana nuna ƙauna marar canjawa ga bayinsa kaɗai. An nuna yadda yake nuna irin wannan ƙaunar a cikin hotunan.