Ƙarin Bayani
a Yesu ya umurce mu cewa mu bi ta ƙaramar hanya wadda take kai wa ga samun rai na har abada. Ban da haka, ya umurce mu mu yi zaman lafiya da ’yan’uwanmu. Waɗanne ƙalubale ne za mu iya fuskanta sa’ad da muke ƙoƙarin bin shawarar Yesu, kuma ta yaya za mu shawo kansu?