Ƙarin Bayani
a Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa akwai wasu lokuta da Yesu ya zub da hawaye. A wannan talifin, za mu tattauna lokuta uku da Yesu ya zub da hawaye da kuma darussan da za mu iya koya daga hakan.