Ƙarin Bayani
a Wannan ne talifi na ƙarshe a jerin talifofi game da Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna. Kamar yadda za mu tattauna a wannan talifin, waɗanda suka riƙe aminci ga Jehobah za su more rayuwa a nan gaba. Amma waɗanda suka ƙi goyon bayan mulkinsa za su sha kunya kuma su hallaka.