Ƙarin Bayani
a Kafin mu iya fahimtar saƙon da ke cikin Littafi Mai Tsarki da kyau, dole ne mu fahimci annabcin da ke Farawa 3:15. Tattauna wannan annabcin zai ƙarfafa bangaskiyarmu, kuma ya tabbatar mana da cewa Jehobah zai cika alkawuran da ya yi.