Ƙarin Bayani c A cikin Nassosin Helenanci na Kirista, littafin Ibraniyawa ne kaɗai ya ce da Yesu Babban Firist.