Ƙarin Bayani c A zamanin dā, idan sarakuna da ba Israꞌilawa ba suka ci wata ƙasa da yaƙi, sukan bauta wa allolin ƙasar.