Ƙarin Bayani a Akwai miliyoyin malaꞌiku, amma guda biyu ne kawai Littafi Mai Tsarki ya gaya mana sunayensu, wato Mikaꞌilu da Jibraꞌilu.—Dan. 12:1; Luk. 1:19.