Ƙarin Bayani
a Annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki da kuma abubuwan da suke faruwa a duniya sun nuna cewa muna rayuwa a “kwanakin karshe,” da aka ce za a “sha wahala sosai.” (2 Timoti 3:1) Don karin bayani, ka duba talifin nan ‘Mene ne Alamar “Kwanakin Karshe”?’