15 Agusta Abin Da Ke Ciki Jehobah Ba Zai Yashe Amintattunsa Ba Nassosin Yini Don Shekara Ta 2008 Ka Kasance Da Aminci Da Zuciya Ɗaya Ka Ɗaukaka Jehobah Ta Wajen Kasancewa Da Mutunci Jehobah Yana Kula Da Bayinsa Tsofaffi Kana Magana Da “Harshe Mai-tsarki” Sosai? Darussa Daga Littafin Galatiyawa, Afisawa, Filibiyawa, da kuma Kolosiyawa Ka Tuna? An Kwatanta Masu Wa’azi A Ƙasashen Waje Da Fari