15 Janairu Abin Da Ke Ciki Me Ya Sa Za Ka Keɓe Kanka Ga Jehobah? Zama Na Jehobah, Alheri ne Ka Zama Mabiyin Kristi Na Gaske Ku Taimaka wa Yaranku Su Bi da Ƙalubalensu Masu Yawa Ka Yi Amfani da Kowace Rana a Rayuwarka don Girmama Allah Sarautar Shaiɗan Ba Za Ta Yi Nasara ba An Ɗaukaka Yadda Jehobah Yake Sarauta!