15 Mayu Abin Da Ke Ciki Kana Jin Daɗin Karanta da Kuma Yin Nazarin Kalmar Allah Kuwa? “Mai Kula Mai Kyau da Kuma Aboki Ƙaunatacce” Ku “Zauna A Faɗake” A Matsayin Iyalan Kirista “Ku Yi Shiri” A Matsayin Iyalan Kirista Wane Ne Ya Fi Muhimmanci A Rayuwarka? ‘Zurfin Hikimar Allah!’ Ka Bi Kristi, Kamiltaccen Shugaba Cikakkiyar Dogara Ga Jehobah Tana Sa Mu Gaba Gaɗi