Ka Bauta wa Allah (wt) Ka Bauta wa Allah Makaɗaici na Gaskiya Abin Da Ke Ciki Bauta Cikin Haɗin Kai a Lokacinmu—Menene Take Nufi? Ka Girmama Jehovah Domin Shi ne Allah Makaɗaici na Gaskiya Ka Riƙe Kalmar Allah Gam Wanda Dukan Annabawa Suka Yi Shaidarsa ’Yanci da Masu Bauta wa Jehovah Suke Morewa Al’amari da Dukanmu Dole Mu Fuskanta Abin da Muka Koya Daga Ƙyale Mugunta da Allah Ya Yi ‘Kokawa da Miyagun Ruhohi’ Ikon Begen Tashin Matattu Mulkin “da ba Za a Rushe Shi ba Daɗai” ‘Ka Ci Gaba da Biɗan Mulkin da Farko’ Ma’anar Baftismarka Taro Mai Girma a Gaban Kursiyin Jehovah Ta Yaya Jehovah Yake Ja-Gorar Ƙungiyarsa? Ka Ji Shawara, Ka Karɓi Horo “Ku Zama da Ƙauna Mai-Huruwa Zuwa ga Junanku” Ka Kasance da Ibada a Gida “Ba na Duniya Su Ke Ba” Ka Ci Gaba da Faɗan Maganar Allah da Gaba Gaɗi Ka Yi Sauraron Ranar Jehovah Nufin Jehovah Ya Yi Nasara Mai Girma