Agusta Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Agusta 2016 Gabatarwa 1-7 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 87-91 Ka Kasance Cikin Mabuyan Madaukaki RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Ka Taimaki Dalibanka Su Kebe Kai ga Jehobah Kuma Su Yi Baftisma 8-14 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 92-101 Ku Ci Gaba da Karfafa Dangantakarku da Allah Saʼad da Kuka Tsufa 15-21 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 102-105 Jehobah Yakan Tuna Cewa Mu Turbaya Ne 22-28 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 106-109 “Ku Yi Godiya ga Jehobah” 29 ga Agusta–4 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 110-118 “Me Zan Bayar ga Jehobah?” RAYUWAR KIRISTA Ku Koyar da Gaskiya RAYUWAR KIRISTA Za Mu Rarraba Hasumiyar Tsaro ga Kowa a Watan Satumba