Disamba Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Disamba 2016 Gabatarwa 5-11 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ISHAYA 1-5 “Ku Zo, Mu Hau Zuwa Dutsen Ubangiji” RAYUWAR KIRISTA Ku Ratsa Zuciya da Littafin nan “Ku Tsare Kanku Cikin Kaunar Allah” 12-18 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ISHAYA 6-10 Almasihu Ya Cika Annabci RAYUWAR KIRISTA “Ga Ni; Ka Aike Ni!” 19-25 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ISHAYA 11-16 Sanin Jehobah Zai Cika Duniya RAYUWAR KIRISTA Koyarwar Allah Tana Sa Mu Daina Nuna Wariya 26 ga Disamba–1 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ISHAYA 17-23 Yin Wulakanci da Ikonmu Zai Sa Mu Rasa Gatanmu