Mayu Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Mayu 2016 Gabatarwa 2-8 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYUBA 38-42 Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai RAYUWAR KIRISTA Shin Kana Amfani da JW Library? 9-15 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 1-10 Daraja Yesu Zai Sa Mu Kasance da Salama da Jehobah 16-22 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 11-18 Wa Za Ya Sauka Cikin Tentin Jehobah? RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Yin Amfani da JW Library 23-29 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 19-25 Annabcin da Aka Yi Game da Almasihu 30 ga Mayu–5 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 26-33 Ka Roki Jehobah Ya Ba Ka Karfin Zuciya