Nuwamba Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Nuwamba 2016 Gabatarwa 7-13 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MISALAI 27-31 Yadda Littafi Mai Tsarki Ya Kwatanta Matar Kirki RAYUWAR KIRISTA “Mijinta Sananne Ne a Kofofin Gari” 14-20 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MAI-WA’AZI 1-6 Ka Ji Dadin Dukan Aikinka RAYUWAR KIRISTA Yadda Za a Yi Amfani da Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? 21-27 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MAI-WA’AZI 7-12 “Ka Tuna da Mahaliccinka . . . a Cikin Kwanakin Kuruciyarka” RAYUWAR KIRISTA Matasa—Kada Ku Yi Jinkirin Shigan “Kofa Mai-Fadi” 28 ga Nuwamba–4 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | WAƘAR WAƘOƘI 1-8 Ka Yi Koyi da Bashulammiya