Satumba Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Satumba 2016 Gabatarwa 5-11 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 119 Ka Yi “Tafiya Cikin Shari’ar Ubangiji” RAYUWAR KIRISTA Idan Karamin Yaro Ne a Gida 12-18 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 120-134 “Daga Wurin Ubangiji Taimakona Yake Fitowa” 19-25 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 135-141 Kirarmu Abin Al’ajabi Ne RAYUWAR KIRISTA Ka Guji Abubuwan Nan Sa’ad da Kake Nazarin Littafi Mai Tsarki 26 ga Satumba–2 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 142-150 Jehobah Mai Girma Ne Kuma Ya “Isa Yabo Kwarai” RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Karfafa Masu Son Sakonmu Su Halarci Taro