Mayu Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Mayu 2017 Gabatarwa 1-7 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 32-34 Alamar da Ta Nuna Cewa Isra’ilawa Za Su Koma Kasarsu 8-14 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 35-38 Ebed-melek Misali Ne Na Karfin Hali da Kuma Alheri RAYUWAR KIRISTA Ku Rika Kula da Wuraren Ibadarmu 15-21 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 39-43 Jehobah Zai Sāka wa Kowa Bisa ga Ayyukansa RAYUWAR KIRISTA Jehobah Zai Albarkace Ku don Kaunarku 22-28 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 44-48 Ka Daina “Bida wa Kanka Manyan Abu” 29 ga Mayu–4 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 49-50 Jehobah Yana Sāka wa Masu Saukin Kai Kuma Yana Hukunta Masu Girman Kai