Oktoba Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Oktoba 2017 Gabatarwa 2-8 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | DANIYEL 7-9 Daniyel Ya Yi Annabci a Kan Zuwan Almasihu RAYUWAR KIRISTA Yadda Za Ka Iya Yin Nazari Mai Zurfi 9-15 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | DANIYEL 10-12 Jehobah Ya Annabta Sarakunan da Za Su Yi Mulki 16-22 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | HOSIYA 1-7 Jehobah Yana Son Nuna Kauna da Aminci, Kai Fa? 23-29 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | HOSIYA 8-14 Ka Yi Iya Kokarinka a Bautar Jehobah RAYUWAR KIRISTA Ka Yabi Jehobah Ta Yadda Kake Rayuwa! 30 ga Oktoba–5 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | JOEL 1-3 “ʼYa’yanku Maza da Mata Za Su Yi Annabci”