Yuni Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Yuni 2017 Gabatarwa 5-11 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 51-52 Maganar Jehobah Tana Cika a Koyaushe RAYUWAR KIRISTA Ka Gaskata da Alkawuran Jehobah Kuwa? 12-18 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MAKOKI 1-5 Zama Masu Hakuri Zai Taimaka Mana Mu Jimre 19-25 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 1-5 Ezekiyel Ya Yi Shelar Sakon Allah da Farin Ciki RAYUWAR KIRISTA Ka Ji Dadin Yin Wa’azin Bishara 26 ga Yuni–2 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 6-10 Za a Saka Maka Alamar Samun Ceto Kuwa? RAYUWAR KIRISTA Ka Daraja Ka’idodin Jehobah Na Dabi’a