Afrilu Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Afrilu 2018 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 2-8 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 26 Bambanci da Kuma Alakar da Ke Tsakanin Idin Ketarewa da Jibin Maraice 9-15 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 27-28 Ku Je ku Taimaki Mutane Su Zama Mabiyan Yesu—Me Ya Sa, A Ina, Ta Yaya? RAYUWAR KIRISTA Wa’azi da Koyarwa Suna da Muhimmanci Wajen Mai da Mutane Almajiran Yesu 16-22 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MARKUS 1-2 “An Gafarta Maka Zunubanka” 23-29 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MARKUS 3-4 Warkarwa a Ranar Assabaci 30 ga Afrilu–6 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MARKUS 5-6 Yesu Yana da Ikon Tayar da Kaunatattunmu da Suka Mutu RAYUWAR KIRISTA Ku Yi Amfani da Littattafai da Bidiyoyinmu na Wa’azi da Kyau