Agusta Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Agusta 2018 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 6-12 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 17-18 Ku Rika Nuna Godiya RAYUWAR KIRISTA Ku Tuna da Matar Lutu 13-19 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 19-20 Darussa Daga Kwatancin Fam Goma RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yadda Za Mu Yi Amfani da JW.ORG 20-26 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 21-22 “Cetonku Ya Yi Kusa” 27 ga Agusta–2 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKE 23-24 Ku Rika Gafarta wa Mutane RAYUWAR KIRISTA Ba Don Kai Kadai Yesu Ya Mutu Ba