Disamba Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Disamba 2018 Yaddda Za Mu Yi Wa’azi 3-9 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 9-11 Mai Tsananta wa Kiristoci Ya Zama Kirista Mai Kwazo 10-16 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 12-14 Barnaba da Bulus sun yi wa’azi a wurare da nesa RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Taimaka Ma Wadanda Suke So Su Zama Mabiyan Yesu 17-23 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 15-16 An Dauki Mataki da Ya Yi Daidai da Kalmar Allah RAYUWAR KIRISTA Mu Yabi Jehobah Ta Wurin Rera Waka da Farin Ciki 24-30 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 17-18 Ku Yi Koyi da Yadda Bulus Ya Yi Wa’azi da Kuma Koyarwa 31 ga Disamba–6 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 19-20 “Ku Lura da Kanku, da Kuma Dukan Garken”