Janairu Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Janairu 2018 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 1-7 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 1-3 “Mulkin Sama Ya Kusa” 8-14 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 4-5 Darussan da Muka Koya Daga Hudubar Yesu a kan Dutse RAYUWAR KIRISTA Ta Yaya Za Ka Yi Sulhu da Dan’uwanka Tukuna? 15-21 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 6-7 Ku Saka Mulkin Allah Farko a Rayuwarku RAYUWAR KIRISTA Ku Daina Damuwa 22-28 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 8-9 Yesu Ya Kaunaci Mutane 29 ga Janairu–4 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 10-11 Yesu Ya Karfafa Mutane Kuma Ya Sa Sun Sami Kwanciyar Hankali