Oktoba Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Oktoba 2018 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 1-7 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 9–10 Yesu Yana Kula da Tumakinsa 8-14 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 11-12 Ku Zama Masu Tausayi Kamar Yesu 15-21 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 13-14 “Na Nuna Muku Misali” RAYUWAR KIRISTA Kauna Ce Alamar Kiristoci na Gaskiya—Ku Guji Son Kai da Saurin Fushi 22-28 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 15-17 “Ku ba Na Duniya ba Ne” RAYUWAR KIRISTA Kauna Ce Alamar Kiristoci na Gaskiya—Kada Ka Bata Hadin Kai da Muke Mora 29 ga Oktoba–4 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 18-19 Yesu Ya Ba da Shaida ga Gaskiya RAYUWAR KIRISTA Kauna Ce Alamar Kiristoci na Gaskiya—Ku Yi Murna da Gaskiya