Satumba Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Satumba 2018 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 3-9 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 1-2 Yesu Ya Yi Mu’ujizarsa Ta Farko 10-16 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 3-4 Yesu Ya Yi Ma Wata Basamariya Wa’azi RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin Hira da Mutane da Zai Kai ga Yin Wa’azi 17-23 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 5-6 Ku Kasance da Ra’ayin da Ya Dace Yayin da Kuke Bin Yesu RAYUWAR KIRISTA Ba a Barnatar da Kome Ba 24-30 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 7-8 Yesu Ya Ɗaukaka Ubansa RAYUWAR KIRISTA Ku Kasance da Saukin Kai da Sanin Yakamata Kamar Yesu