Yuli Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Yuli 2018 Yadda za mu yi wa’azi 2-8 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 6-7 Ku Bayar da Zuciya Daya 9-15 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 8-9 Mene ne Zama Mabiyin Yesu Ya Kunsa? 16-22 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 10-11 Kwatanci Game da Makwabci Basamariye RAYUWAR KIRISTA Kada Mu Saka Hannu a Harkokin Siyasa? (Mi 4:2) 23-29 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 12-13 Kun Fi Tsuntsaye Daraja 30 ga Yuli–5 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 14-16 Kwatancin Yesu Game da Mubazzari RAYUWAR KIRISTA Mubazzari Ya Dawo