Agusta Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Agusta 2019 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 5-11 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 TIMOTI 1-4 “Ruhun da Allah Ya Ba Mu Bai Mai da Mu Masu Tsoro Ba” RAYUWAR KIRISTA Ku Yi Tarayya da Mutanen da Suke Kaunar Jehobah 12-18 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | TITUS 1–FILIMON “Ka Kuma Nada Dattawa” RAYUWAR KIRISTA Matasa—Ku Zama “da Kwazon Yin Ayyukan Kirki” 19-25 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IBRANIYAWA 1-3 Ka Yi Adalci Ka Kuma Ki Mugunta 26 ga Agusta–1 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IBRANIYAWA 4-6 Ku Yi Iya Kokarinku don Ku Shiga Hutun Allah RAYUWAR KIRISTA Ayyukan Kirki da Jehobah Ba Zai Manta da Su Ba