Disamba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Disamba 2019 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 2-8 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 7-9 Jehobah Ya Albarkaci Babban Taro da ba Za A Iya Kirga Ba 9-15 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 10-12 An Kashe “Shaidu Biyu” Kuma An Tashe Su RAYUWAR KIRISTA Kasar Ta “Shanye Ruwan Kogin” 16-22 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 13-16 Kada Ku Ji Tsoron Dabbobin Nan Masu Ban Tsoro 23-29 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 17-19 Yakin Allah Zai Kawo Karshen Dukan Yake-yake 30 ga Disamba, 2019–5 ga Janairu, 2020 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 20-22 “Ga Shi, Yanzu Zan Yi Dukan Kome Sabo” RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin La’akari da Yanayin Mutane