Janairu Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Janairu 2019 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 7-13 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 21-22 “Bari Nufin Ubangiji Ya Cika” RAYUWAR KIRISTA Jehobah Ne Ya Koya Mana Yadda Za Mu Horar da Yaranmu 14-20 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 23-24 An Zarge Shi da Ta da Rikici da Kuma Tashin Hankali 21-27 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 25-26 Bulus Ya Daukaka Kara Zuwa Gaban Kaisar Kuma Ya Yi ma Sarki Agiriffa Wa’azi RAYUWAR KIRISTA Yadda Muka Sami ’Yancin Yin Wa’azi a Quebec 28 ga Janairu–3 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 27-28 Bulus Ya Je Roma RAYUWAR KIRISTA ‘Bulus Ya Yi Godiya Ga Allah Kuma Ya Sami Karfin Gwiwa’