Maris Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Maris 2019 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 4-10 ga Maris DARUSSA DAGA LITTAFI MAI TSARKI | ROMAWA 12-14 Yadda Za Mu Nuna Kauna ga ’Yan’uwa 11-17 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ROMAWA 15-16 Ka Dogara ga Jehobah don Ya Karfafa Ka 18-24 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 KORINTIYAWA 1-3 Kana Barin Ruhun Allah Ya Yi Maka Ja-goranci Kuwa? RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yadda Za Mu Rubuta Wasiku da Kyau RAYUWAR KIRISTA Samfurin Wasika 25-31 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 KORINTIYAWA 4-6 “Dan Yisti Kadan Yake Kumburar da Dukan Dunkulen Burodi” RAYUWAR KIRISTA Ka Yi Amfani da Bidiyoyi don Ka Koyar da Dalibanka